Sashen kula da al'umma na jihar, ya ce la'akari da jerin shirye-shiryen samar da ayyukan yi da aka samar a bara, mazauna yankuna masu fama da talauci za su iya samun aikin yi a yankunan masana'atu dake kusa da su da kuma masana'antun samar da tauraron dan Adam, ko kuma su kaura zuwa manyan birane dake ciki da wajen jihar Xinjiang. (Fa'iza Mustapha)