A cewar kudurin mai lamba 2455, kwamitin ya janye rahoto na karshe na ayarin kwarrru, kuma ya gano cewa har yanzu akwai kalubale game da aiwatar da takunkuman.
Kwamitin mai mambobi 15 ya ce har yanzu yanayin kasar Sudan na iya ci gaba da haifar da barazana ga zaman lafiya da tsaro a yankin. (Fa'iza Mustapha)