in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A kalla mutum guda ya rasu, kana wasu 3 sun jikkata sakamakon harin Bam a birnin Mogadishu
2019-01-29 19:38:35 cri
'Yan sanda a birnin Mogadishu fadar mulkin kasar Somaliya, sun ce a kalla mutum guda ya rasu, kana wasu 3 sun jikkata, sakamakon harin Bam da aka dana jikin wata mota a Talatar nan a yankin Banadir.

'Yan sandan birnin su ce bam din ya tashi ne, a kusa da wani shingen binciken ababen hawa dake bakin wani gidan mai, kusa da ginin ma'aikatar man fetur ta kasar. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China