in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD: An samu cin zarafin jami'an aikin agajin sau 37 cikin watan Disamba a Sudan ta kudu
2019-01-22 14:49:52 cri
A kalla an samu cin zarafin jami'an aikin agajin al'umma kimanin 37 a watan Disamba a Sudan ta kudu, mafi yawa ya faru ne a yankunan Upper Nile, Jonglei da Central Equatoria, kamar yadda hukumar aikin jin kai ta MDDr ta sanar a jiya Litinin.

Ofishin MDDr mai kula da ayyukan jin kai (OCHA) shi ne ya tabbatar da hakan, kashi 46 bisa 100 na laifukan sun shafi kaddamar da hare-hare ne kan jami'an aikin bada agajin da kuma kayayyakin agajin. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China