in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta yi kira ga kasashen duniya da su taimakawa shirin wanzar da zaman lafiya na Sudan ta kudu
2018-12-19 20:27:40 cri
Mataimakin wakilin kasar Sin a MDD Wu Haitao, ya yi kira ga kasashen duniya da su taimaka wajen ciyar da shirin wanzar da zaman lafiya na kasar Sudan ta kudu gaba.

Hu ya ce, akwai bukatar daukar matakan da suka dace, ganin yadda aka shafe tsawon lokaci ana tashin hankali a kasar. Yana mai cewa aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiyar kasar da aka cimma a watan Satumban shekarar 2018 da sake farfado da tattalin arzikin kasar suna matukar bukatar kudade da goyon bayan. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China