in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sanannun 'yan jaridun kasashen dake hanyar siliki sun yabawa al'adun gargajiya na jihar Xinjiang
2019-01-11 15:07:42 cri

Sanannun 'yan jaridun kasashen dake kan hanyar siliki wadanda a yanzu haka ke ziyara kasar Sin, sun kalli wani wasan kade-kade da raye-raye mai suna "Back To The Silk Road", jiya a babban dakin nune-nunen wasanni dake jihar Xinjiang, wanda ya nuna tarihin hanyar siliki, da al'adun gargajiya na kabilu daban-daban dake jihar ta Xinjiang.

'Yan jaridun 12 daga kasashen Masar, da Turkiyya, da Pakistan, da Afghanistan, da Sri Lanka, da Bangladesh, sun bayyana cewa wasan na da matukar kayatarwa, ta yadda ba za'a iya siffanta irin kyansa ba da kowane yare. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China