in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
#Gyare-gyare da bude kofa# Xi: Ya kamata a kara inganta kyakkyawan tsarin kasar Sin
2018-12-18 12:18:46 cri
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya bayyana a yau Talata cewa, ya zama dole kasar Sin ta tsaya kan kyautatawa gami da ci gaba da raya tsarin gurguzu mai salon musamman na kasar, da kara rayawa, gami da inganta kyakkyawan tsari na kasar ta Sin. Shugaba Xi ya ce, kamata ya yi kasar Sin ta tsaya kan ingantawa da raya tattalin arzikinta irin na gwamnati, da nacewa ga karfafa gwiwa, da nuna goyon-baya, da bada jagoranci ga raya tattalin arziki mai zaman kansa, da kokarin kawar da duk wani shingen da aka kafa ga tsarin tattalin arziki, da gaggauta kafa cikakken tsarin tattalin arziki ta hanyar da ta dace, a wani kokari na kara kyautata tsarin gurguzu mai salon musamman na kasar ta Sin.(Murtala Zhang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China