A wani babban taron majalisar kungiyar, wadannan mambobin da suka hada da EU da kasashen Sin, Canada, Norway, New Zealand, Switzerland, Australia, Koriya ta kudu, Iceland, Singapore da Mexico, sun bayyana damuwarsu kasancewar har yanzu akwai wasu gurabe na mambobin kungiyar cinikin ta duniya da ba'a cike su ba wadanda hakan zai iya zama babbar barazana ga WTOn. (Ahmad Fagam)