in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

 Kafofin watsa labarai na kasa da kasa sun bayar da bayanai game da Peng Liyuan da cewa, ta yada al'adun kasar Sin. A gun bukukuwan taron koli na kungiyar G20, ta sake zabar rigar salon gargajiya na kasar Sin.

 Kafofin watsa labaru na kasar Argentina sun bayar da labari cewa, matar shugaban kasar Argentina Awada ta yi kokarin neman kyautar da za ta ba Peng Liyuan, tana son neman wani abin da ke wakiltar abin da kasar Argentina ta kera musamman. A karshe dai, ta zabi sandan kwandasta. An ce, sanda ne na wani mashahurin kwandasta a kasar. Yayin da ta ga Peng Liyuan ta dauki wannan sandan kwandasta, Awada ta ji farin ciki sosai.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China