in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

Xi Jinping da matarsa Peng Liyuan suna tare da shugaban kasar Argentina da matarsa.

A yayin da suke kasar Argentina, abin mafi jawo hankali shi ne taron koli na shugabannin kasashen kungiyar G20. A daren ranar 30 ga watan Nuwanba, Xi Jinping da Peng Liyuan sun dauki hoto tare da shugabannin tawagogin kasashe masu halartar taron tare da matansu. Kafin a dauki hoton, shugaban Amurka Donald Trump da matarsa sun zo gaban Xi Jinping da Peng Liyuan, inda suka ce musu "sai gobe". Domin za a yi ganawa tsakanin Xi Jinping da Trump a daren ranar 1 ga watan Disamba. Kuma shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta yi hira da Peng Liyuan, da fada mata dalilin da ya sa ta yi lati a taron kolin.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China