in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

A yayin bikin da sarki Felipe VI da mai dakinsa suka shirya a fadar Zarzuela, sun ba da wani labari mai ban sha'awa, wato 'ya'yansu biyu suna koyon Sinanci. Idan su biyu suna son yin sirri, sai su sauya harshe zuwa Sinanci.

A ranar 28 ga watan Nuwanba da safe, Peng Liyuan ta kai ziyara dakin wasan kwaikwayo na Spanish Royal Theater dake cibiyar birnin Madrid tare da mai dakin sarkin Spaniya Letizia Ortiz, kuma sun kalli gwajin wasan kwaikwayo na Turandot.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China