in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

Daga ranar 27 ga watan Nuwamba zuwa ranar 5 ga watan nan, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya ziyarci kasashen Spaniya da Argentina da Panama da kuma Portugal bisa gayyatar da aka yi masa, kana ya halarci taron koli karo na 13 na kungiyar G20 da aka yi a birnin Buenos Aires, hedkwatar mulkin kasar Argentina. A cikin wannan ziyarar aminci da shugaba Xi ya yi, uwargidansa madam Peng Yiyuan da ta yi masa rakiya ta sa duniya ta sake fahimta da jin dadin al'adun kasar Sin.

Wannan ziyarar kasashe hudu da ta ratsa tekuna da nahiyoyi ta shafe kwanaki goma. Yawan lotukan da aka kwashe a kan hanya ya kai awoyi 54, yayin da nisan ziyarar ya zarce kilomita dubu 40. A ranar farko ta ziyarar, jirgin sama ya sauka a kasar Spaniya, sa'an nan shugaban kasar Sin da uwargidansa suka fita daga jirgin.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China