in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

 

Yayin da ake gudanar da taron koli na shugabannin kasashen kungiyar G20, wasu matan shugabannin sun kai ziyara tsohon dakin Victoria Ocampo. A yayin liyafar tsakar rana, matar shugaban kasar Argentina Juliana Awada ta kan yi hira da Peng Liyuan dake zaune kusa da ita.

Awada ta taba halartar taron koli na kungiyar G20 a birnin Hangzhou, ta kuma bayyana cewa, ba ta canja ra'ayinta ba wato shirye-shiryen da aka gabatar a gun taron kolin Hangzhou sun fi kyau.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China