in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fahimci al'adun kasar Sin a cikin ziyarar aminci ta Xi Jinping mai nisan kilomita dubu 40
2018-12-09 21:22:52 cri

Ranar 3 ga watan Disamba a Panama, Peng Liyuan ta gana da uwargidan shugaban Panama Lorena Castillo, kuma sun halarci aikin yada manufar rigakafin ciwon sida da suka shirya tare.

 Tufafin da shugabannin kasashe suka sa suna da ma'ana ta harkokin diplomasiyya.

A duba launin tutar kasar Panama, a dai duba tufafin da Peng Liyuan ta sa, an ga launuka biyu wato fari da shudi, kana Peng Liyuan ta sa wani kayan ado mai siffar malam-bude-littafi a tufafinta, saboda an dauki malam-bude-littafi mai ma'anar gyaran fuska a matsayin alamar rashin nuna wariya ga ciwon sida na hukumar shirin yaki da ciwon sida ta MDD, ita ma Castillo kakakin yaki da cutar ce a fadin duniya.

1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China