in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bangarori masu ruwa da tsaki za su ci gaba da tattaunawa kan yankin yammacin Sahara
2018-12-07 11:42:53 cri

Bangarorin dake tattaunawa kan yankin arewacin Afrika na Yammacin Sahara da ake takaddama a kai, sun kammala taron yini biyu a jiya Alhamis, inda manzon musammam na Sakatare Janar na MDD Horst Kohler ya ce sun amince a ci gaba da tattaunawar.

Horst Kohler ya bayyanawa manema labarai a ofishin MDD dake Geneva cewa, sun kammala tattaunawa mai zurfi, sannan ya jinjinawa wakilan bangarorin bisa tattaunawar da aka yi a bayyane kuma cikin mutunci. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China