Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya isa Panama, inda zai fara ziyarar aiki irinta ta farko da wani shugaban kasar Sin ya kai kasar dake nahiyar tsakiyar Amurka, tun baya kulla huldar diflomasiyya tsakanin sassa biyu a watan Yunin shekarar 2017. (Saminu Hassan)