in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Peng Liyuan ta ziyarci gidan Victoria Ocampo
2018-12-01 16:55:03 cri
Bisa gayyatar da uwargidan shugaban kasar Argentina Juliana Awada ta yi musu, uwargidan shugaban kasar Sin Peng Liyuan da sauran matan shugabannin dake halartar taron kolin G20 da ake yi a birnin Buenos Aires, sun kai ziyara gidan Victoria Ocampo a jiya Juma'a.

Victoria Ocampo, fitacciyar marubuciya ce, kuma masaniya game da zaman takewar al'umma ta kasar Argentina, wadda ta yi rayuwa tsakanin karshen karni na 19 zuwa shekarun 1970. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China