in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin na goyon bayan inganta hadin gwiwa tsakanin SCO da MDD
2018-11-28 15:30:53 cri

Wu Haitao, mataimakin zaunannen wakilin kasar Sin da ke MDD ya bayyana jiya cewa, kasar Sin na goyon bayan kungiyar hadin kan Shanghai wato SCO da ta ci gaba da inganta hadin gwiwa tare da MDD, a kokarin bayar da gudummawa ga burin raya makomar bil Adama ta bai daya.

Mr. Hu ya fadi haka ne a yayin taron musamman da aka kira jiya mai taken "Hadin gwiwar MDD da SCO".(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China