in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya gana da tsohon firaministan Birtaniya
2018-11-27 20:01:28 cri

A yau Talata ne firaministan Sin Li Keqiang, ya gana da tsohon firaministan Birtaniya David Cameron a nan birnin Beijing.

Yayin zantawar su, Mr. Li Keqiang ya ce Sin a shirye take, ta yi aiki tare da Birtaniya a fannin karfafa hadin gwiwa, ta yadda hakan zai amfani kasashen biyu da kuma al'ummun su.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China