in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da dandalin tattaunawa kan harkokin kasuwanci da zuba jari na Najeriya a Shanghai
2018-11-08 15:18:00 cri


Yayin da ake ci gaba da bikin baje-kolin kayayyakin kasa da kasa da ake shigowa da su kasar Sin karo na farko wato CIIE, yau Alhamis a birnin Shanghai na kasar Sin, an gudanar da dandalin tattaunawa kan harkokin kasuwanci da zuba jari na tarayyar Najeriya, wato Nigeria Trade and Investment forum 2018, wanda ya samu halartar manyan jami'ai daga ma'aikatar masana'antu da kasuwanci da zuba jari ta tarayyar Najeriya, da jami'an diflomasiyyar Najeriya dake kasar Sin, tare kuma da 'yan kasuwa da kamfanonin kasar Sin, wadanda ke da niyyar zuba jari a Najeriya. Mun tuntubi wakilinmu Murtala Zhang dake wajen bikin, don jin karin bayani game da wannan dandali.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China