in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi Jinping ya mika wasika don murnar kira taron ministocin makamashi bisa shawarar "ziri daya da hanya daya"
2018-10-18 13:40:29 cri

Yau Alhamis ne aka bude taron ministocin makamashi bisa shawarar "ziri daya da hanya daya" da dandalin juyin juya-hali na makamashi na kasa da kasa a birnin Suzhou dake lardin Jiangsu. Taron da ya samun wasikar da shugaban kasar Sin Xi Jinping ya mika don murnar kaddamar da shi.

A cikin wasikar, shugaba Xi ya nuna cewa, hadin kan makamashi wani muhimmin fanni ne dake cikin shawarar "ziri daya da hanya daya", muna son inganta hadin kai tare da kasashe daban daban a wannan fanni bisa shawarar, domin samar da kyawawan sharuda don neman ci gaba tare, da sa kaimi ga dawwamammen ci gaban makamashi a duk duniya, da ma kiyaye tsaron makamashin duniya.(Kande Gao)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China