in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Rahoto: Ana samun karuwar kamfanoni da fasahar kirkire kirkire a Beijing
2018-10-15 16:23:59 cri
A bisa alkaluman rahoton da hukumar kididdigar gwamnatin birnin Beijing, babban birnin kasar Sin ta fitar, ya nuna cewa, ana ci gaba da samun karuwar kafa kamfanoni da na fasahar kirkire kirkire a cikin 'yan shekarun nan a Beijing.

Rahoton ya gano fannin hada hadar kudade na kamfanonin ya samu zunzurutun kudi sama da yuan biliyan 486, kwatankwacin dalar Amurka biliyan 70.4 ta hanyar zuba jari da manyan ayyuka da samar da izinin gudanar da cinikayya a shekarar 2017, inda aka samu karuwar kashi 95.2 bisa 100 a makamancin lokacin a bara. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China