in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Karuwar ribar masana'antun Sin ta kai kaso 17.1 bisa dari a watanni 7 da suka gabata
2018-08-27 16:01:18 cri
Hukumar kididdiga ta kasar Sin ta bayyana cewa, tsakanin watanni 7 na farkon shekarar nan ta 2018, manyan masana'antun Sin sun samu karin riba da yawanta ya kai kaso 17.1 bisa dari, ko da yake hakan bai kai kaso 17.2 da suka samu ba, tsakanin watannin Janairu zuwa Yunin shekarar ta bana.

Wannan sakamako dai na kunshe ne cikin wani sako da hukumar ta NBS ta fitar a Litinin din nan. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China