in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Sin ta fara bugawa Amurka haraji na kashi 25 cikin dari daga ran 23 ga wata
2018-08-23 14:08:48 cri
Bisa sanawar da majalisar gudanarwa ta kasar Sin ta fitar, game da bugawa Amurka karin haraji kan kayayyakinta da darajansu ya kai dala biliyan 16, an nuna cewa, Sin ta fara bugawa wadannan kayayyaki na Amurka haraji na kashi 25 cikin dari, daga karfe 12 da minti daya na ranar 23 ga wata. (Amina Xu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China