in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
MDD da AU sun yi Allah wadai da harin tagwayen boma bomai a tsakiyar Somalia
2018-10-14 20:25:27 cri
MDD da tawagar kiyaye zaman lafiya ta kungiyar tarayyar Afrika dake Somaliya, a yau Lahadi sun yi Allah wadai da harin tagwayen boma bomai a garin Baidoa dake kudancin kasar Somaliya wanda aka kaddamar da yammacin ranar Asabar.

A mabanbantan sanarwar da suka fitar, MDD da shirin kiyaye zaman lafiya na AU a Somalia, sun bayyana hare haren biyu wato harin gidan sayar da abinci na Beder, da na otel din Bilan da cewa ba za su iya dakile yunkurin wanzar da zaman lafiya a kasar Somaliya ba. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China