in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A kalla mutane 18 'yan bindiga suka hallaka a tsakiyar Najeriya
2018-10-04 20:42:40 cri
Mutane 18 ne aka bada rahoton sun mutu kana wasu mutum 6 kuma sun jikkata a sanadiyyar harin da 'yan bindiga suka kaddamar a garin Bassa, dake jahar Plateau a tsakiyar Najeriya, in ji wata majiya daga yankin.

Hukumomin 'yan sanda sun tabbatar da faruwar lamarin, wanda ya auku da yammacin ranar Laraba.

Kakakin hukumar 'yan sanda Tyopev Terna ya shedawa kamfanin dillancin labarai na Xinhua ta wayar tarho cewa, ana ci gaba da gudanar da binciken musabbabin kai harin. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China