in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ambaliyar ruwa ta yi sanadin rayuka 32 a arewacin Nijeriya
2018-09-22 20:20:00 cri
Adadin wadanda suka mutu sanadiyyar ambaliyar ruwa a jihar Jigawa dake arewacin Nijeriya ya karu zuwa 32, bayan a jiya gwamnati ta yi rejistan mutuwar mutane 11.

Kwamishinan ayyuka da sufuri na jihar Aminu Usman, ya shaidawa manema labarai jiya a Dutse babban birnin jihar cewa, mutane 11 ne suka mutu tsakanin Talata da Juma'a, a garuruwan Auyo da Kaugama da Malam Madori da kuma Kafinhausa. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China