in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Li Keqiang ya gana da wasu shugabannin kasashen Afirka
2018-09-03 10:24:34 cri
A jiya Lahadi 2 ga watan Satumbar nan ne firaministan kasar Sin Li Keqiang, ya gana da shugabannin kasashen Mauritius, da Kwadebuwa, da Masar, da Saliyo, da Afirka ta kudu da kuma Sudan, wadanda suka iso nan kasar Sin, domin halartar taron kolin dandalin hadin kan kasashen Sin da Afirka FOCAC. (Sanusi Chen)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China