in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Xi ya gana da wasu shugabannin Afirka
2018-09-02 21:06:26 cri
A yau Lahadi ne, shugaba Xi Jinping na kasar Sin ya gana da shugaban kasar Djibouti Isma'il Omar Guelleh da na Angola Joao Lourenco da na Mauritania Mohamed Ould Abdel Aziz, da kuma firaministan kasar Habasha Abiy Ahmed, gabanin taron kolin dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka na shekarar 2018 da zai gudana daga gobe Litinin 3 zuwa Talata 4 ga wata a nan birnin Beijing na kasar Sin.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China