in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Firaministan Sin ya gana da wasu shugabannin Afirka
2018-09-02 21:08:03 cri
A wani labarin kuma a yau ne firaministan kasar Sin Li Keqiang ya gana da takwaransa na kasar Mauritius Pravind Jugnauth da shugaban kasar Cote d'Ivoire Alassane Oauttara, da kuma shugaban kasar Saliyo Julius Maada Bio gabanin taron kolin dandalin hadin gwiwar Sin da Afirka (FOCAC) na wannan shekara da zai gudana daga gobe Litinin 3 zuwa Talata 4 ga wata a nan birnin Beijing,fadar mulkin kasar Sin.(Ibrahim)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China