in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hadin gwiwar Sin da Afrika a fannin sadarwa zai samu ingantuwa
2018-08-28 15:33:03 cri
Sakatare-Janar na hukumar kula da batutuwan da suka shafi fasahohin sadarwa na zamani dake aiki da MDD, Zhao Houlin, ya ce hadin gwiwar kasar Sin da Afrika a fannin fasahar sadarwa ta zamani ka iya samun tagomashi.

Zhou Houlin ya bayyana haka ne lokacin da yake ganawa da kamfanin dillancin labarai na Xinhua, gabanin taron kolin dandalin tattaunawar Sin da Afrika da zai gudana a farkon watan Satumba.

A cewarsa, ana sa ran hukumar da Sin da kuma Afrika, za su tattauna kan shirye-shiryen karfafa dangantakarsu. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China