in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasar Sin ta bude ofishinta a kamfanin kera jiragen sama na COMAC
2018-08-27 15:40:05 cri
Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasar Sin, ta bude ofishin tantance inganci da ayyukan jiragen sama a kamfanin kera jiragen sama na Commercial Aircraft of China wato COMAC, wanda ya kera samfurin jiragen C919 da ARJ21.

Wannan ne karon farko da hukumar kula da sufurin jiragen saman ta bude ofis a wani kamfanin kera jiragen sama.

A cewar kamfanin COMAC, matakin hanya ce ta tabbatar da inganci da ayyukan jiragen C919 da sauran jiragen sama samfurin kasar, domin kara inganta shigarsu kasuwanni. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China