Jaridar ta ruwaito cibiyar kera jiragen sama ta kasar Sin na cewa, an yi gwajin tashi na farko na jirgin Starry Sky 2 cikin nasara a wani wurin gwaji da ba a bayyana ba, wanda ke arewa maso yammacin kasar Sin a ranar Juma'ar da ta gabata. (Faeza Mustapha)