in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala gwajin injin jirgin sama kirar kasar Sin
2018-05-21 10:05:25 cri
Wani jami'in hada injin na kasar Sin ya sanar a jiya Lahadi cewa, an kammala gwajin injin jirgin sama samfurin CJ-1000AX kirar kasar Sin a birnin Shanghai.

Kamfanin ACAE ne ya tsara injin samfurin CJ-1000AX, domin amfanin jirgin saman fasinja samfurin C919 kirar kasar Sin, wanda aka kera ta yadda zai iya yin gogayya da manyan jiragen sama na duniya da suka hada da jirgin Airbus samfurin A320 da kuma Boeing samfurin B737.

Kamfanin ACAE yana hadin gwiwa da kamfanonin kera injunan jiragen sama na duniya sama da 110. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China