in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Ziyarar Merkel a Afrika za ta karkata kan batun bunkasa ba da tallafi da kwarar 'yan ci rani
2018-08-26 21:24:39 cri
Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel ta bayyana cewa za ta ba da fifiko kan batutuwan da suka shafi bunkasa ayyukan jin kai da matsalar 'yan ci ran a ziyarar kwanaki ukun da za ta kai kasashen Afrika.

Merkel za ta fara ziyarar aikin kwanaki uku ne a kasashen Senegal, Ghana da Najeriya tun daga ranar Larabar wannan mako. (Ahmad Fagam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China