in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An sake zabar Angela Merkel a matsayin shugabar gwamnatin Jamus
2018-03-14 21:05:49 cri
Rahotanni daga Jamus na cewa, majalisar dokokin kasar ta sake zabar Angela Merkel a karo na hudu a matsayin shugabar gwamnatin Jamus, kasa mafi karfin tattalin arziki a nahiyar Turai.

Majalisar dokokin dai ta kada kuri'un ne kwanaki 171, bayan babban zaben kasar, lokaci mafi tsawo da aka dauka a tarihi kasar. (Ibrahim Yaya)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China