in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
UNICEF ya ce an sako wasu yara da ake amfani da su a yakin Sudan ta kudu
2018-08-07 19:18:09 cri
Asusun yara na MDD UNICEF, ya ce an sake sako karin wasu yara, da aka tilastawa shiga aikin soja, daga wasu sansanonin dakarun dake adawa da gwamnatin kasar biyu, dake Yambio a yammacin Equatoria.

Wata sanarwa da UNICEF din ya fitar, ta ce akwai yara maza 90, da kuma mata 38 da suka samu tsira daga mayakan SSNLM, da na SPLA-IO, matakin da ya kasance irin sa na 4, tun bayan da rikici ya barke a Sudan ta kudun a watan Disambar shekarar 2013. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China