in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kwalara ta hallaka mutane 11 a jihar Kano
2018-08-06 19:39:15 cri
Rahotanni daga jihar Kano dake arewa maso yammacin Najeriya, na cewa a kalla mutane 11 ne aka tabbatar da rasuwarsu, tsakanin makon da ya gabata zuwa yanzu, bayan da suka kamu da cutar kwalara ko amai da gudawa.

Kaza lika rahotannin sun ce an kwantar da karin wasu mutane 47, bayan barkewar annobar a wasu kauyuka 3 na karamar hukumar Bebeji dake jihar ta Kano. (Saminu Hassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China