Rahoton ya ce, ci gaban harkokin kasuwancin shagunan zamanin ya karu daga kaso 1.3 cikin 100 zuwa kaso 66.1 a kan makamancin lokacin na bara, abin da ke nuna dorewar harkokin kasuwanci a wannan fanni.
Alkaluma a rubu'i na biyu na shekarar ya yi kasa da kaso 1.4 cikin kan na rubu'i na farkon shekara. (Ibrahim Yaya)