in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban kasar Rwanda ya yabawa hadin-gwiwar kasarsa da kasar Sin
2018-07-19 20:11:40 cri
A gabannin ziyarar shugaban kasar Sin Xi Jinping a kasar Rwanda, shugaban kasar Paul Kagame ya zanta da 'yan jaridun kasar Sin a birnin Kigali, inda ya bayyana fatan alheri game da ziyarar Xi Jinping, da jinjinawa hadin-gwiwar kasashen biyu a fannoni daban-daban, da kuma nuna babban yabo ga ra'ayin raya makomar bil'adama ta bai daya gami da shawarar "ziri daya da hanya daya na shugaba Xi".

Bisa goron gayyatar da Paul Kagame ya aike masa, shugaba Xi Jinping na kasar Sin zai kai ziyarar aiki Rwanda daga ranar 22 zuwa 23 ga wata, ziyarar da ta kasance karon farko da shugaban kasar Sin ya kai ziyara Rwanda. (Murtala Zhang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China