in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yunwa da rashin sinadaran gina jiki sun kai matsayin koli a Sudan ta Kudu
2018-06-29 16:25:39 cri
Mataimakiyar Sakatare Janar na MDD kan ayyukan wanzar da zaman lafiya Bintou Keita, ta ce yunwa da rashin sinadaran gina jiki sun kai matakin da ba a taba gani ba a Sudan ta Kudu, inda suka shafi mutanen da yawansu ya kai miliyan 1.75.

Yayin wani taron kwamitin sulhu na MDD da ya gudana jiya Alhamis, Bintou Keita, ta ce ci gaban rikici a Sudan ta Kudu na yin tasiri kai tsaye kan ayyukan jin kai, kuma mutane miliyan 1.75 na cikin mummunan hali. (Fa'iza Msutapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China