Jami'ar wadda ta bayyana hakan a jiya Alhamis, yayin da take jawabin bude bikin baje koli game da matakan kasar Sin na rage talauci mai taken, "Mafarkin samun rayuwa mai inganci ya tabbata", ta kuma yabawa mahukuntan kasar ta Sin bisa kokarinsu na fitar da kimanin mutane miliyan 800 daga kangin talauci cikin 'yan gomman shekaru, sama da ma'aunin kawar da talauci na kasa da kasa. (Ibrahim Yaya)