in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Mutane 9 sun mutu sakamakon tashin gobara a kasuwa mafi girma a kasar Kenya
2018-06-28 16:25:07 cri
Kimanin mutane 9 ne aka tabbatar da mutuwarsu, kana sama da mutane 60 ne suka jikkata a sanadiyyar tashin gobara da sanyin safiyar yau Alhamis a kasuwar Gikomba wadda ta kasance kasuwa mafi girma a kasar Kenya dake tsakiyar babban birnin kasar. (Ahmad Fagam)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China