in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bankuna a Kenya na jinkirin aiwatar da sabon tsarin IFRCS-9
2018-06-07 20:27:28 cri
Har yanzu galibin bankunan kasuwancin kasar Kenya 41 ba su aiwatar da tsarin bayar da rahoton harkokin kudade na kasa da kasa(IFRS) 9 ba, wanda wa'adinsa ya kare tun a ranar 1 ga watan Janairu.

Manufar tsarin na IFRS dai ita ce, samar ma masu amfani da harkokin kudade muhimman bayanai game da hasashen karfin bankuna kamar yadda bayanan tafiyar da harkokin kudade suka tanada. (Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China