Za a ba da lambobin karramawa ga ma'aikatan 'yan kwadagon Sin
2018-04-25 16:25:40
cri
Bisa labarin da aka samu, an ce, a bana gamayyar kungiyoyin 'yan kwadago ta kasar Sin za ta gabatar da lambobin karramawa ga ma'aikata 'yan kwadago 697, ciki hadda wasu 'yan ci rani 89, adadin da ya kai kaso 13 bisa dari na daukacin adadin wadanda za a karrama. (Maryam)