Xi Jinping wanda shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kuma babban sakataren kwamitin koli na hukumar zartaswar rundunar sojin kasar Sin, ya yi wannan tsokaci ne a Litinin din nan, yayin taron farko, na kwamitin kolin hukumar dake lura da harkokin kudi da tattalin arzikin kasar ta Sin. (Saminu Alhassan)