in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
CPC: Akwai jan aiki kafin a cimma nasarar yaki da talauci a Sin
2018-03-30 19:06:38 cri

Wata sanarwar daga ofishin sashen siyasa na kwamitin kolin JKS, ta bayyana cewa akwai jan aiki game da yakin da kasar Sin take yi da fatara. Sanarwar ta ce ya zama wajibi a kara kaimi domin cimma nasarar da aka sanya gaba.

An dai fidda wannan sanarwa ne a Jumma'ar nan, bayan taron tattauna batutuwan da suka jibanci yaki ta talauci, wanda jami'an sashen siyasa na kwamitin kolin JKS suka gudanar, karkashin jagorancin shugaba Xi Jinping, wanda shi ne kuma babban sakataren kwamitin kolin JKS.(Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China