Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaran sa na kasar Namibia Hage Geingob, sun amince da kafa tsarin hadin gwiwa daga dukkanin fannoni tsakanin kasashen su.
Shugabannin biyu sun cimma wannan matsaya ne a Alhamis din nan, yayin zantawar su a babban dakin taruwar jama'a dake nan birnin Beijing.(Saminu Alhassan)