in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya jaddada muhimmancin shigar da al'umma tsarin dasa itatuwa
2018-04-02 19:31:55 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin shigar da al'umma tsarin ci gaba, da samar da itatuwa na kasa. Shugaba Xi, wanda kuma shi ne babban sakataren kwamitin koli na JKS, kuma babban sakataren kwamitin koli na hukumar zartaswar rundunar sojin kasar Sin, ya yi wannan tsokaci ne, yayin wani gangamin dasa itatuwa na sa kai, wanda ya gudana a nan birnin Beijing.

Shugaban ya ce ya kamata shugabannin al'umma a dukkanin matakai, su jagoranci sauran al'umma wajen gudanar da ayyukan sa kai na dasa itatuwa, su kuma dauki batun kare muhallin halittu da muhimmanci tamkar rayukan su. (Saminu Alhassan)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China