in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon shugaban Afrika ta kudu zai fuskanci shari'a bisa laifin cin hanci
2018-03-17 11:21:32 cri
Babban mai shigar da kara na kasar Afrika ta Kudu, ya bayyana a jiya cewa, tsohon Shugaban kasar Jacob Zuma zai fuskanci tuhume-tuhume 16 da suka hada da cin hanci da damfara da kuma almundahana a gaban kuliya. (Fa'iza Mustapha)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China